Aƙalla mutum 213 ne suka rasu wasu da dama suka jikkata a sakamakon turereniya a sassan Najeriya a shekaru 11 da suka ta gabata.