Gargadin na zuwa ne a lokacin da ake gurfanar da fitacciyar ’yar TikTok Murja Ibrahim Kunya a gaban kotun Musulunci