Kayan tallafin da aka raba sun hada da ridi da shinkafa da gero da dawa da maganin feshi da magunguna kwari.