Akalla mutane uku ne aka kashe, wasu suka samu rauni a wani sabon rikici a unguwar Nkienzha da ke yankin Miango a Karamar Hukumar Bassa…