Sarkin Musulmi ya ayyana Laraba, 22 ga watan Fabrairu, 2023 a matsayin 1 ga watan Sha'aban shekarar 1444 Hijiriyya.