Kungiyar nan mai rajin kawo daidaito kan tafiyar da ayyukan gwamnati (SERAP) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki zargin batan dabo da wasu kudade…