Rundunar Sojin Kasa ta Daya da ke Kaduna, ta ce jirginsu ne ya yi kuskuren kai harin bom kan fararen masu taron Mauludi a Kaduna