Yadda bikin maulidi ke gudana a kasashen duniya daban-daban.
DagaYakubu Liman
Mon, 10 Oct 2022 13:29:26 GMT+0100
Har yanzu ana ci gaba da bakukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kamar yadda ake yi a kowacce shekara.
Ga wasu hotunan yadda wasu musulmai suka gudar da bikin a kasashen su:
Bikin mauludin a kasar OmanBikin mauludin a kasar a TunisiyaBikin mauludin a Berut babbar birnin kasar Lebanon.Bikin mauludin a daya daga cikin biranen kasar a Rasha a inda musulmi suka yi taruka na addiniBikin mauludin a birnin Landan kasar BritaniyaBikin mauludin a kasar a DenmarkLakcoci da taruka na bikin mauludin a kasar KanadaBikin mauludin a kasar IrelandBikin mauludin a daya daga cikin biranen YemenDandazon musulman da suka fito a kasar Indiya bikin mauludinDandazon musulman da suka fito a kasar Pakistan a daren haihuwa na bikin mauludin‘Yan wasan badujala a harabar masallacin Kudus da ke yankin FalasdinuDandazon musulman da suka fito a kasar Misira a bikin mauludin
Lakcoci da jawabai a kasar Baharaini a cikin bikin mauludinLakcoci da jawabai a kasar Tajikistan a cikin bikin mauludinWakokin yabo da aka gudanar a kasar Iran a cikin bikin mauludinLakcoci da jawabai a kasar Iraki a cikin bikin mauludinWakokin yabo a kasar Sudan cikin bikin mauludinWakoki a kasar Moroko a cikin bikin mauludinDandazon jama’ar da ta fita kana titi a kasar BangaladashiDandazon jama’ar da ta fita kan titi a kasar SirilankaDandazon jama’ar da ta fita kana titi a kasar MalesiyaDandazon jama’ar da ta fita kana titi a kasar Indonisiya