’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda biyar da farar hula uku a kauyen Gatikawa da ke Karamar Hukumar Kankara, Jihar Katsina. Majiyarmu ta ce lamarin…