Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Karamin Ministan Kwadago Festus Keyamo ya ci gaba da shirin daukar ma’aikata 774,000 a fadin Najeriya. Festus Keyamo ya tabbatar…