Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana goyon bayansa da zaɓen tsohon gwamna Sanata Kashim Shettima a matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa.…