Jamus na neman hanyoyin janye kanta daga dogaro da kayayyakin Rasha sakamakon mamayar da ta yi wa Ukraine.