Ɓangarorin biyu na ganawar ne biyo bayan yajin aikin da ƙungiyar ƙwadago ta tsunduma a ranar Litinin.