Kalaman El-Rufai na zuwa ne washegarin da ya kwace kadarorin tsohon gwamnan jihar, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi.