An gurfanar da Emefiele a gaban kotun tarayya da ke Abuja, inda ya musanta aikata dukkan laifukan da ake tuhumarsa.