An miƙa ‘yan bindigar da aka kama zuwa sashin binciken manyan laifuka na jihar domin gudanar da bincike mai zurfi.