Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton masu kisan gilla ne sun harbe shugaban kasuwar Harbour dake jihar Delta