Gwamnatin Amurka ta sanar da janye tallafin Dala miliyan 442 da take ba wa Jamhuriyar Nijar, bayan yunkurinta na dawo da Bazoum ya gagara