Ministan tsaro ya ce al'ummar yankunan da Lakurawa suka addaba a Jihar Kebbi shaida ne a kan yadda sojoji suka ragargaji mayakan suka fatattake su.