Biden ya ce Amurka za ta kara taimaka wa Isra'ila makamai, ta kuma tura jirgin sojinta mafi girma ga Isra'ila.