✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ta’aziyya: Sani Aliyu Xandawo, Fitaccen makaxin Hausa ya kwanta dama

A ranar Lahadi ce Allah Ya yi wa shahararren makaxin taushin nan Alhaji Sani Aliyu Xandawo rasuwa a gidansa da ke Yawuri a Jihar Kebbi.…

A ranar Lahadi ce Allah Ya yi wa shahararren makaxin taushin nan Alhaji Sani Aliyu Xandawo rasuwa a gidansa da ke Yawuri a Jihar Kebbi. Kuma an yi jana’ izarsa a ranar da misalin qarfe 5:00 na yamma kamar yadda shari’ar Musulunci ta tanada.