✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sun zargi dagacinsu da hada kai da surukinsa ana tsare su

Jama’ar Unguwar Bakin Kogi da ke Buzara a Gundumar Wuciciri da ke masarautar Zazzau sun zargin Dagacinsu Malam Shu’aibu da hada kai da wani surkinsa…

Jama’ar Unguwar Bakin Kogi da ke Buzara a Gundumar Wuciciri da ke masarautar Zazzau sun zargin Dagacinsu Malam Shu’aibu da hada kai da wani surkinsa dan sanda ana kama su ana tsare su.