✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sheikh Sulaiman ya nemi hukumomin alhazai su bude makarantun koyar da aikin Hajji

Wani malamin addinin Musulunci kuma Daraktan Cibiyar Bunkasa Ilimi da Wayar da kan Al’umma (AWEDI) da ke Jos, Sheikh Muhammad Sulieman ya yi kira ga…

Wani malamin addinin Musulunci kuma Daraktan Cibiyar Bunkasa Ilimi da Wayar da kan Al’umma (AWEDI) da ke Jos, Sheikh Muhammad Sulieman ya yi kira ga hukumomin jin dadin alhazai na jihohi su bude makarantun musamman don koyar da alhazai yadda ake aikin Hajji.