✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Shari’ar fadar Bafulatani da Babarbare

Bisa al’adar garin, duk wadanda suka yi fada, gaban sarki ake kai su don hukunci; Da aka kai su sai sarki ya ce musu kowa…

Bafulatani ne da Babarbare suka yi fada a wani kauye.

Al’adar garin ce, duk wadanda suka yi fada, gaban sarki ake kai su don hukunci.

Da aka kai su sai sarki ya ce musu kowa ya je ya sayo abubuwa uku ya kawo.

Shi Bafulatani sai ya sayo kananan lemo tanjirin ya kawo.

Sarki ya ce a rike shi a tura masa su a duburarsa.

Yana ihu amma sai da aka tura masa su duka.

Bayan an gama, sai aka ga kuma Bafulatanin nan ya kece da dariya.

Ashe ya hango abokin fadansa Babarbare ne yana dauke da kayan kankana har guda biyar.
 
Daga Ibrahim Bajoga, 08167771177.