✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sayar da gidajen yari ba zai magance cunkoso ba

Shirin Ma’aikatar Harkokin cikin Gida na sayar da gidajen yari, a karkashin tsarin hadin gwiwa tsakanin gwamnati da ‘yan kasuwa, manufa ce ta shawo kan…

Shirin Ma’aikatar Harkokin cikin Gida na sayar da gidajen yari, a karkashin tsarin hadin gwiwa tsakanin gwamnati da ‘yan kasuwa, manufa ce ta shawo kan cunkoson gidajen yarin kasar nan.