✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarakuna ba ku da wurin vuya ba ku da kwanciyar hankali – Shekau

Wannan shi ne jawabin Shugaban Qungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad da ake wa laqabi da Boko Haram da aka tura wa kafar…

Wannan shi ne jawabin Shugaban Qungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad da ake wa laqabi da Boko Haram da aka tura wa kafar sadarwa ta Youtube a ranar Litinin. Jawabin mai tsawon minti takwas da rabi, mun rubuta shi kamar yadda yake, baya ga wasu qa’idojin Hausa da aka xan gyara: