✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Santin Bakano

Wani Bakano ne ya kai ziyara Yola, an kawo masa abinci, za a sa man shanu ya ce shi ba ya so. Rannan sai aka…

Wani Bakano ne ya kai ziyara Yola, an kawo masa abinci, za a sa man shanu ya ce shi ba ya so. Rannan sai aka mance aka zuba masa har da man shanu a miya. Da ya fara zabga loma, can sai ya ce: “Wannan kamar miyar kuka ko kuma ta yakuwa, amma dai gaskiya ta yi dadi. Harshena har wani santsi-santsi yake yi.”