✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Samar wa matasa aiki zai kawo zaman lafiya a Najeriya – Malwa

Shugaban Kwamitin Wa’azin Matasa na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Malam Muhammad Murtala Idris Malwa ya ce samar da ayyukan yi…

Shugaban Kwamitin Wa’azin Matasa na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Malam Muhammad Murtala Idris Malwa ya ce samar da ayyukan yi ga matasa ne kawai zai kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar nan.