✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sabbin sunayen filayen jiragen kasa

Shugaba Buhari ya sanya wa filayen jiragen kasa sunayen Saraki da Osinbajo da Tinubu da sauransu. Ga jerin sunayen kamar haka: Bola Ahmed  Tinubu (Filin…

Shugaba Buhari ya sanya wa filayen jiragen kasa sunayen Saraki da Osinbajo da Tinubu da sauransu.

Ga jerin sunayen kamar haka:

  • Bola Ahmed  Tinubu (Filin jirgin kasa na Apapa).
  • Mobolaji Johnson (Filin jirgin kasa na Ebute Metta).
  • Babatunde Raji Fashola (Filin jirgin kasa na Agege).
  • Lateef Jakande (Filin jirgin kasa na Agbado).
  • Farfesa Yemi Osinbajo (Filin jirgin kasa na Kajola).
  • Farfesa Wole Soyinka (Filin jirgin kasa na Abeokuta).
  • Aremu Segun Osoba (Filin jirgin kasa na Olodo).
  • Cif Ladoka Akintola  (Filin jirgin kasa na Omio-Adio).
  • Cif Obafemi Awolowo (Filin jirgin kasa na Ibadan)
  • Alex Ekwueme (Cibiyar kula da tsare-tsare).
  • Alhaji Adamu Attah (Filin jirgin kasa na Itakpe).
  • Dakta Olushola Saraki (Filin jirgin kasa na Ajaokuta).
  • Admiral Augustus Aikhomu (Filin jirgin kasa na Itogbo).
  • Birgediya Janar George Innih (Filin jirgin kasa na Agnebode).
  • Anthony Eromosele Enahoro (Filin jirgin kasa na Uromi).
  • Cif Tom Ikimi (Filin jirgin kasa na Ekehen).
  • Birgediya Janar Samuel Osaigbovo Ogbemudia mai ritaya (Filin jirgin kasa na Igbanke).