✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ruwan kankara ya yi barna a jihohin Katsina da Jigawa …Ambaliyar ruwa ta raba mutum dubu 50 da muhallinsu a Adamawa

A ranar Juma’ar da ta gaba ne al’ummomin da ke garuruwan Kofa da Tofanni a karamar Hukumar Kusada ta Jihar Katsina suka fuskanci wani bala’i…

A ranar Juma’ar da ta gaba ne al’ummomin da ke garuruwan Kofa da Tofanni a karamar Hukumar Kusada ta Jihar Katsina suka fuskanci wani bala’i sakamakon wani makekenn ruwan sama da aka tafka tare da kankara.