✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ruwa ya rushe daruruwan gidaje a Kano

Wani ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka kwana ana tafkawa a karshen makon jiya ya yi awon gaba da gidaje sama da dari…

Wani ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka kwana ana tafkawa a karshen makon jiya ya yi awon gaba da gidaje sama da dari biyar a unguwannin