✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Rundunar JTF ta lalata dukiya ta Naira miliyan 187 a Borno – Kwamiti

Rundunar Tsaro ta Musamman (JT) da aka dora wa alhakin dawo da zaman lafiya a Jihar Borno, ta lalata dukiya da ta kai Naira miliyan…

Rundunar Tsaro ta Musamman (JT) da aka dora wa alhakin dawo da zaman lafiya a Jihar Borno, ta lalata dukiya da ta kai Naira miliyan 187 da dubu 800 a yankin Gwange da ke garin Maiduguri a harin baya-bayan nan da ta kai a yankin.

%d bloggers like this: