✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikicin Pandogari: Mun yi asarar fiye da biliyan 7 – Sarkin Kasuwa

Sarkin Kasuwar Pandogari, Alhaji Isa Salihu ya ce ’yan kasuwarsu sun yi asarar fiye da Naira biliyan bakwai a tsawon kwanaki uku da aka rufe…

Sarkin Kasuwar Pandogari, Alhaji Isa Salihu ya ce ’yan kasuwarsu sun yi asarar fiye da Naira biliyan bakwai a tsawon kwanaki uku da aka rufe kasuwar sakamakon rikicin da ya auku a garin kan zargin yin batanci ga manzon Allah (SAW) da ake zargin wani mutum ya yi kwanakin baya.