Sarkin Yarabawa na Ibadan, Oba Saliu Akanmu Adetunhji ya bayyana barazanar bashi kwanaki 21 da sababbin sakarakuna Ibadan suka nemi a tsige shi da wani abu mai kama da wasan yara na karshen shekara.
Sababbain sarakunan wadanda aka kara musu matsayi kwanan nan a ranar Litinin din da ta gabata sun baiwa sarkin kwanaki 21 inda za su tsige shi.