Rahotannin da ke fitowa daga Sifen sun nuna kulob din Real Madrid ya kulla yarjejeniya da dan kwallon Chelsea na Ingila Eden Hazard inda ake sa ran zai koma Madrid da kwallo a karshen kakar wasa ta bana.
Real Madrid ta qulla yarjejeniya da Eden Hazard
Rahotannin da ke fitowa daga Sifen sun nuna kulob din Real Madrid ya kulla yarjejeniya da dan kwallon Chelsea na Ingila Eden Hazard inda ake…