✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ranar Mata Ta Duniya: ‘Haƙiƙanin Abin Da Mata Suke Buƙata’

Ranar 8 ga watan Maris Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar mata ta duniya.

More Podcasts

Irin wannan rana ta 8 ga watan Maris Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin Ranar Mata ta Duniya domin duba rawar da suke takawa a fannoni daban-daban.

Wasu na ganin mata da dama da ke yi wa junansu hassada ya sa ba a samun cigaban da ya kamata, yayin da ake ganin ya kamata a rika tallafa wa cigaban mata da kuma habaka tunaninsu.

Majalisar Dinkin Duniya, ta ce  akwai mata kusan miliyan 342 da ke fuskantar barazanar fadawa  kangin talauci nan da shekarar 2030.

Shin ta ya za a kauce wa hakan?

Shirin Najeriya a Yau ya yi duba kan wannan rana da kuma yadda za a tallafi matan a fannoni daba-daban.

Domin sauke shirin, latsa nan