✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rahama Sadau ce gwarzuwar ‘yar fim din Jaridar Leardership na bana

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau ce ta zama gwarzuwar yar fim din Jaridar Leardership na bana. Rahama ta lashe vangaren ‘yan fim a cikin…

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau ce ta zama gwarzuwar yar fim din Jaridar Leardership na bana.

Rahama ta lashe vangaren ‘yan fim a cikin jerin kyaututtukan da jaridar ke bayarwa a duk shekara kamar yadda kannywoodscene ta wallafa.