✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta

Tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya dan kasar Brazil Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta inda zai halarci wasan da aka…

Tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya dan kasar Brazil Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta inda zai halarci wasan da aka shirya domin tallafa wa marasa galihu a Ikoyi da ke Jihar Legas.