✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Olamfik: Attajirin Japan ya cika alkawarin da ya yi wa kungiyar U-23

Kwararren Likitan da ke yi wa fata kwaskwarima (Surgeon) dan asalin Japan Dokta Katsuya Takasu ya cika alkawarin Dala dubu goma-goma ga daukacin ’yan kwallon…

Kwararren Likitan da ke yi wa fata kwaskwarima (Surgeon) dan asalin Japan Dokta Katsuya Takasu ya cika alkawarin Dala dubu goma-goma ga daukacin ’yan kwallon Najeriya U-23 kwatankwacin Naira miliyan 160 bayan ta samu nasarar lashe lambar Tagulla a gasar Olamfik da aka kammala a Brazil.