✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nuna na yi

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa. Da suka je sai ya hau wata bishiyar mangoro tun da safe har…

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa. Da suka je sai ya hau wata bishiyar mangoro tun da safe har yamma bai sauko ba. Can sai ga shi diff a kasa. Likiticin suka ce masa: “Lafiya ka fado kasa?” Shi kuwa ya ce: “Nuna na yi, shi ya sa na fado.”

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003