✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NNPCL ya sanya hannu kan yarjejniar gyara matatar mai ta Kaduna

Kamfanin Mai na Kasa ((NNPCL) a rattaba hannu da kamfanin Daewoo domin gyaran Matatar Mai ta Kaduna (KRPC).

Kamfanin Mai na Kasa ((NNPCL) a rattaba hannu da kamfanin Daewoo domin gyaran Matatar Mai ta Kaduna (KRPC).

NNPCL da kamfanin Daewoo sun sanya hannun ne a ranar Alhamis a Abuja.

Manufar aikin shi ne ganin an gyaran matatar man Kaduna cikin sauri.

Taron ya gudana ne a Hedikwatar NNPCL.

Wakilan NNPCL da na kamfanin Daewoo a lokacin sa hannu kan yarjejeniyar a ranar Alhamis, 2 ga Fabrairu, 2023.

Shugabannin NNPCL da Daewoo suna musabaha bayan sanya hannu kan yarjejeniyar gyara Matatar Mai ta Kaduna (KRPC) da wuri.
Jami’an kamfanonin rike da takardun yarjejeniyar.