✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NLC ta nemi a kori Gwamnan Babban Banki

kungiyar kwadagao ta kasa (NLC) ta nemi a koro Gwamnan Babban Bankin Najeriya Malam Sanusi Lamido Sanusi kan bukatarsa ta Gwamnatin Tarayya ta sallami rabin…

kungiyar kwadagao ta kasa (NLC) ta nemi a koro Gwamnan Babban Bankin Najeriya Malam Sanusi Lamido Sanusi kan bukatarsa ta Gwamnatin Tarayya ta sallami rabin ma’aikatanta don ta yi tsumulmular kudi.