✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nijar ta ayyana zaman makokin kwanaki 3 bayan kisan sojojinta 20

Nijar ta sanar da zaman makoki na kwanaki uku, sakamakon kisan sojojin kasar 20 da farar hula guda a yammacin kasar, mai fama da kungiyoyi…

Gwamnatn Nijar ta ayyana zaman makokin kwanaki uku sakamakon kisan sojojin kasar 20 da farar hula guda a yammacin kasar, mai fama da kungiyoyi masu ikirarin jihadi.