✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nakasa ba dalili ba ce ta yin bara, Inji Muhammed Bello

Malam Muhammed Bello, wani bawan Allah ne mai kafa daya, wanda da taimakon karafuna yake tafiya, amma fa har mota yana tukawa kuma  shi ne …

Malam Muhammed Bello, wani bawan Allah ne mai kafa daya, wanda da taimakon karafuna yake tafiya, amma fa har mota yana tukawa kuma  shi ne  Mataimakin Shugaban kungiyar  Direbobi ta kasa (NURTW) reshen kasuwar  shanu  da ke Legas.