✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya ta ciwo bashin Naira biliyan 78 daga China don karasa hanyar jirgin kasa a Abuja

A karshen makon jiya wata tawagar Gwamnatin Tarayya ta je kasar China inda ta ciwo bashin Dala miliyan 500 (kimanin Naira biliyan 78) don kammala…

A karshen makon jiya wata tawagar Gwamnatin Tarayya ta je kasar China inda ta ciwo bashin Dala miliyan 500 (kimanin Naira biliyan 78) don kammala aikin samar da  hanyar jirgin kasa a Birnin Tarayya, Abuja.