✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Zaben Shugaban Kasa Ya Bar Baya Da Kura

Yadda aka yi rikicin zaben da kuma sayen kuri’a a zaben shugaban kasa

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shirin Najeriya a Yau ya rairayo wasu abubuwan da suka bar baya da kura a zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayya na 2023 a Najeriya.

Mun duba rikicin mazabar Shugaban Ja’miyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas da dan takarar gwamnan jihar a Jam’iyyar adawa ta NNPP, Abba Kabir Yusuf, da kuma batun sayen kuri’u a Kalaba, Jihar Kuros Riba.

%d bloggers like this: