✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Za A Kai Wa Wuraren Ibada Harin Bom —DSS

Wane shiri gwamanti da limamai ke yi bayan samun wannan rahoto daga DSS?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Wata gudak da harin bom kan jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja da aka  yi garkuwa da mutane da dama, Hukumar tsaro ta DSS ta ba da rohoto cewa ’yan ta’adda na shirin harin bom a kan wuraren ibada da wuraren taruwar jama’a.

Wane shiri gwamanti da limamai da fastoci ke yi bayan samun wannan rahoto daga hukumar DSS?