✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ’Yan sandan da gaskiyarsu ta girgiza jama’a

Me ya sa ake mamaki idan dan sanda ya nuna hali na gari?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Jinjinar da Shugaban ’Yan Sandan Najeriya ya yi wa wasu jami’ansa uku saboda kyawawan halaye da suka nuna ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin jama’a.

Wadansu na ganin ai aikinsu suka yi, mene ne abin burgewa? Wadansu kuma na ganin sun yi abin a yaba, lura da yadda ’yan sanda a Najeriya ke rayuwa kan dan albashin da bai taka kara ya karya ba.

Shin me ya sa ake mamaki idan dan sanda ya nuna hali na gari?