✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Fahimci Shari’ar Masarautun Kano Dalla-Dalla

Idan kuna son fahimtar inda wannan dokar ta dosa, ku saurari shirin Najeriya a Yau

More Podcasts

Masu bibiyar Shari’ar Masarautar Kano na ci gaba da ce-ce-ku-ce bayan hukuncin kotun tarayya kan sabuwar dokar masarautun jihar.

Kowane bangare na murna shi ke da nasara, lamarin da ya sa mutane na ta tambayar, toh wane mataki Jihar Kano ke ciki, wane ne Sarkin Kano, shin za a iya sake gabatar da wannan doka?

Idan kuna son fahimtar inda wannan dokar ta dosa, ku biyo mu cikin shirin Shirin Najeriya a Yau.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan