✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Yadda Za A Bunkasa Fasahar Zamani Domin Samar Da Ayyukan Yi

Domin sauke shirin latsa nan Rashin aikin yi a tsakanin matasa a Najeriya na cikin matsalolin da suka yi wa kasar katutu, har ta kai…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Rashin aikin yi a tsakanin matasa a Najeriya na cikin matsalolin da suka yi wa kasar katutu, har ta kai duk gwamnatin da ta zo sai an koka da gazawarta wurin samar wa ‘yan kasa abin yi.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda za a bunkasa fasahar zamani ta intanet domin samar wa ‘yan kasar aikin yi cikin sauki.